Wannan manhaja ta hada karatukan Sheikh Malam Aminu Ibrahim Daurawa na kundin Tarihi domin ku saurara sannan ku amfana. Allah yasaka da Alkhairi, kundin tarihi ya qunshi qissoshi da tarihai tarihai masu asali a addinin muslunci. saurari malam daurawa a karatun shi na kundin tarihi
Open up