Kalaman Soyayya Da Kauna

zafafan kalaman soyayya da ke jefa mata a tarkon kauna
Abdu Matashi
Download Kalaman Soyayya Da Kauna APK
Version 1.1.2
Updated on 2024-03-21
Category Dating
Package name so.dasoyayya
Downloads 5+
Kalaman Soyayya Da Kauna Description
1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.
So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya

Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata.

Hi Yan Mata dafatar kina cikin nutsuwa ana sauraren waazi dakyau, kinsace zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! So Much

Kalaman bada hakuri a soyayya
Yan mata kiyi hakuri ba network, ki kwanta kawai saida safe Love U! Name kenan?

Inaga nine yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin Soyayya Amma kuma banyiba saikece zakice bakiji dadiba? to daakayi name?


* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.

Open up
Download APK for Android
Currently, Kalaman Soyayya Da Kauna APK download is not available. Please proceed to download from the Google Play Store.
Google Play
Get from Play Store
1. Click "Get from Play Store
2. Download Kalaman Soyayya Da Kauna from the Play Store
3. Launch and enjoy Kalaman Soyayya Da Kauna
Comments about Kalaman Soyayya Da Kauna Android Version
This is fake app, it's not in Hausa
Good
Kalaman Soyayya Da Kauna APK FAQ

Is Kalaman Soyayya Da Kauna safe for my device?

Open up

What is an XAPK file, and what should I do if the Kalaman Soyayya Da Kauna I downloaded is an XAPK file?

Open up

Can I play Kalaman Soyayya Da Kauna on my computer?

Open up

Search Recommendation