Application din karatun marigayi Malam Dr. Ahmad Bamba BUK Rahimuhullah, an Samar da wannan application din ne Domin Daliban ilimi mu Kara iliman tuwa da irin gudun mawarda Malam ya Baiwa addinin Musulunci. Allah yakai Rahama ga Malam, Ameen.
Open up